Yan Kwal Uba歌词由S.James演唱,出自专辑《Yan Kwal Uba》,下面是《Yan Kwal Uba》完整版歌词!
Yan Kwal Uba歌词完整版
Abincin wani gubar wani ne
Ci naka nima inci nawa
Ay Ance ba rowa ba
Akwai qaddara akwai jarabawa
In ka fadi baba daure ka miqe
Ka dage ka nuna kai namiji ne
Amma fa shi arziqi lokacine
In lokacinka yayi kamar yanxun ne
Chorus
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Allah ne ya chanja komai
Shi yabani har yakemini mai mai
In ka riqe ilahu ka gama komai
Addua zata siya maka komai
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
V2)
Ni banaso a raina ni
I dey hustle everyday to make money
For this life my broda get money
Nifa kudi har suna tsuma ni
Kai baba amma kasan da haka
For dis life anybody fit make am
Better know ur self ma bro teenager
Me i like to see a guy wey be hustler
Kudi ne farko wajen sa rigima
Yi ilimi kasan waye kai mutumina
Rikita ta rikita
Abi no be doctor be likita??
Gidigba gidigba
I no fear me i stand gidigba
Chorus
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Allah ne ya chanja komai
Shi kebani kuma yamini mai mai
In ka riqe ilahu ka gama komai
Addua zata siya maka komai
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya
Manta da yan kwal uba
Ba don Allah ne suke sonmu ba
Wa yansu ma fatansu ma
Kullin mu cigaba da shan wuya