Yesu Nawa歌词由Kingdom Record演唱,出自专辑《Yesu Nawa》,下面是《Yesu Nawa》完整版歌词!
Yesu Nawa歌词完整版
CHORUS
Albar kun Allah
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi...
Alherin sa
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi..yii.. na gaskiya
VERSE
yesu ya ce
kada mudamu
ya nanan
baza ya barmu ba
yesu ya ce
kada mudamu
ya nanan
baza ya bar muba
baza ya bar muba
baza ya kya lemu ba
domin shetan
yayi wasa damu
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
CHORUS
Albar kun Allah
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi...
Alherin sa
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi..yii.. na gaskiya
VERSE 2
nasara na mu ne
kada muda mu
mu din ga yin adu'a
yesu nanan
nasara na mu ne
kada muda mu
mu din ga yin adu'a
yesu nanan
baza ya bar muba
baza ya kya lemu ba
domin shetan
yayi wasa damu
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
yesu nawa ah ahaa
yesu nawa
CHORUS
Albar kun Allah
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi...
Alherin sa
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi..yii.. na gaskiya
Albar kun Allah
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi...
Alherin sa
sunna so kowa
kamar ruwan sama
akayin masu bi..yii.. na gaskiya