Sarauniya歌词由Blessman&Msquare_nnah演唱,出自专辑《Sarauniya》,下面是《Sarauniya》完整版歌词!
Sarauniya歌词完整版
She’s calling my name she say m she’s calling my name she say m m Msquare_nnah
Blessman on this one ye yeee
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin sacemin zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin sacemin zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya
A insta nafara ganin hotanki
Hotanki ni ya rudeni
A zuchiya kin kameni
Zanso ni in sameki
Abanike ni in aureki
Saboda ke nake damuwa
Kinriga kin shige zuchiyata
In bake bazan rayuba
Ki taimaka kizo yar uwa
Kinriga kinshige zuciyata
In bake bazan rayuba
In bake bazan rayubaa
Dole ince miki sarauniya
Ince miki sarauniya
Ince miki sarauniya
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin sacemin zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin saachan zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya
You to fine my sarauniya
Can I call you my masoyiya
I like you baby kina Ina
In kika barni ai zansha wuya
She say she wanna move
She wanna do
She got the vibes
She has kumatu
I wanna do
She wanna do
I wanna make
can I call you beebo
I wanna hold you beebo
Habeeba mosoyiya
Habeeba my gimbiya
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin sacemin zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya
Dole ince miki sarauniya
Tunda kin saachan zuchiya
Kece makullin zuchiya
In bakeba se rijiya