笨鸟先飞
我们一直在努力
2025-01-26 18:37 | 星期天

Ba Case (feat. B.O.C Madaki)歌词-KTprime&B.O.C Madaki

Ba Case (feat. B.O.C Madaki)歌词由KTprime&B.O.C Madaki演唱,出自专辑《Ba Case (feat. B.O.C Madaki)》,下面是《Ba Case (feat. B.O.C Madaki)》完整版歌词!

Ba Case (feat. B.O.C Madaki)歌词

Ba Case (feat. B.O.C Madaki)歌词完整版

Argh! Argh!

Jimana

Prime!!

Sa sa sa

Sa musu jiki

Alhamdulillah

Ai sun mana gori a dah

Yan zu ba nema a rasa

Gobe jibi har harabada

An so ah yi abun da magani

Ama allah ya yi gaba da ni

Anointed ai babu Mai taba ni

Ko da gatari ai babu Mai raba ni

Na puto da ado

Na puto da wanka

Makiyi na suna ya kishi

Kapunan in fara

Duk suka sara

Ba a mun kollon Asara

Bani da case

Baka da case

Baba gerrout ra ma face

Basu bulala

In hana su kuka

One eye killer

Duk suka ruga

Bani da case

Je ku tambaya

Ba a kashe ni da guba da laya

Duk mun sani

Wai de devil is a layer

This rappers can’t be like me

Duk sun expire

Na daya daga goma

Sun tambaya yawshe na soma

Wansu sun Che na hada da boka

Domin ina samu har da soka

Kana magana da ni ai

Nothing I no see with this eye

Ai share studio har a vi

Aiki Kawo nan ma ni ai

Don mai nema bayi rasa

Kulum a bakin ne ma Muna chin gurasa

Kulayomi abinchi bata da mai

Muma da mu samu in dai da rai

Allah ya bani sa’a na

Na gaba yanzu su Suke raka na

Paying the bills through waka na

Ai na yi aikin da zupa na

Na gaba ya tapi

Ku buga mun tapi

Zan kyattari rafin

Koda zai ma zafi

Alhamdulillah

Ai sun mana gori a dah

Yan zu ba nema a rasa

Gobe jibi har harabada

An so ah yi abun da magani

Ama allah ya yi gaba da ni

Anointed ai babu Mai taba ni

Ko da gatari ai babu Mai raba ni

Na puto da ado

Na puto da wanka

Makiyi na suna ya kishi

Kapunan in fara

Duk suka sara

Ba a mun kollon Asara

Bani da case

Baka da case

Baba gerrout ra ma face

Basu bulala

In hana su kuka

One eye killer

Duk suka ruga

Godiya Ga Mai Sama

Makiya Sun Yi Sun Yi Mu Kai Kasa

Amma A Maimakon Haka

Muna Ta Bunkasa Da Karin Daukaka

Cities And Towns,In Villages Now....

They Say I’m The Hardest With It

We Cover Grounds,The Realest Around

I Ain’t Got No Time For Gimmick

Kings With The Crown,Thrilling With Sound

Exceeding The Farthest Limit

Chasing The Bag,You Hustle For Yours

I Ain’t Got A Problem With It

Nera Da Dollar Ban Nema In Rasa

Like Bera Da Gyada A Rumfan Mai Roro

Ban Da Matsala, But Kallon Asara

A Daina Mun Ko A Sha Duka Da Horo

Yan datti na share su

Suna Jin bawo na feele su

Karamin inji ama ni na Kai da su

Sun zo da gwarai ama ni na Kai dasu

Na gaba ya tapi

Ku buga mun tapi

Zan kyattari rafin

ko da zai ma zafi

Koda zai ma zafi

未经允许不得转载 » 本文链接:http://www.benxiaoben.com/efb9aVVA9BQxTUAsHAA.html

相关推荐

  • 君にYell歌词-海老沢茜

    君にYell歌词-海老沢茜

    君にYell歌词由海老沢茜演唱,出自专辑《海風のひかり。》,下面是《君にYell》完整版歌词! 君にYell歌词完整版 僕ら結ぶあの日の決意胸に戦う意味心に決めた事...

  • Не ищи歌词-Teep On

    Не ищи歌词-Teep On

    歌词由Teep On演唱,出自专辑《 》,下面是《 》完整版歌词! 歌词完整版 孝褘 屑械薪褟- 薪械 懈褖懈携 斜芯谢褜褕械 褌械斜褟 薪械 谢褞斜谢褞袧械 懈褖懈袣邪...

  • 偽物歌词-YADAKO

    偽物歌词-YADAKO

    偽物歌词由YADAKO演唱,出自专辑《ありがとう》,下面是《偽物》完整版歌词! 偽物歌词完整版 寂しかったのかも夢見てたかったのかもいつも何か足りなくて君を欲...

  • Give Me a Point of Support歌词-George Shominov

    Give Me a Point of Support歌词-George Shominov

    Give Me a Point of Support歌词由George Shominov演唱,出自专辑《Give Me a Point of Support》,下面是《Give Me a Point of Support》完整版歌词! Give Me ...