Crypto (Explicit)歌词由Official IB演唱,出自专辑《Crypto (Explicit)》,下面是《Crypto (Explicit)》完整版歌词!
Crypto (Explicit)歌词完整版
kai dannan
na'am ban
dan turamin tallafi gram
wanna Wada ake ma waya chakulkulu dinnan
ayyo telegram
ku turanmi link nima in tapping.
na crypto crypto
crypto crypto
crypto crypto
zan biya sadaki idan ta fashe
miliyan dari dubu zan kashe a biki na
zan huta idan ta fashe
zan siya karon gida ne a Kaduna
crypto crypto, crypto crypto
zan yi crypto crypto crypto crypto
crypto crypto crypto crypto
zan yi crypto crypto crypto
money is All I need (money)
money is All I need (money)
I like money
money is All I need (money)
money is All I need (money)
idan crypto ya fashe dani za'a je Saudiya bana
lambugini in sai wa baba na
katoton gida in sai wa mama na
zan raba wa gayu na yan amana
miliyan dari kowa ya shana
a Qatar Saudiya zan je in zauna
I don't care , Koh baka so na
zan baka kudi kaje ka shana
Crypto crypto, crypto crypto
crypto crypto, crypto crypto
crypto crypto crypto
zan yi crypto crypto
zan yi ta tapping crypto
money is All I need (money)
money is All I need (money)
I like money
money is All I need (money)
money is All I need (money)
Allah bamu kudi (kasa ta fashe ta fashe)
in sun zo mu kashe mu kashe
in money yazo dole mu karya kashi
wai dan basu son mutu bamu fushi